‘Ya’yan tsofaffin ‘yankwallo wandanda a yanzu suke buga Gasar Kofin Duniya
A yanzu Justin yana wakiltar tawagar Oranje a gasar bana, ina yake rubuta nasa babin a ɗaya daga cikin shahararrun labaran dangi ‘yanƙwallo a Netherlands. Giuliano Simeone – Argentina Giuliano Simeone in Argentina, Diego Simeone ne, wanda ɗanwasan tsakiya ne da ya wakilci Argentina a gasar Duniya har sau uku kafin ya zama ɗaya daga…
